TARIHIN ANKPA

TARIHIN ANKPA

Hindi Rock Band, Antariksh presents their brand new single, Kaahe Re. Produced by Varun Rajput in association with Mrrcury Studios & Anhad Music. The band’s first album, ‘Khoj’, released in September 2013, is about a search for identity, a quest to understand our own nature. It is in moments of disconnection from our own selves that the journey inward begins – Khoj, an intense and passionately crafted musical journey that captures these moments through hard, edgy, and modern Hindi rock music. The album has a strong theme across all songs both musically as well as lyrically, touching topics such as ethics, identity crises, hope, greed, chaos and realization – emotions that are a part of our everyday lives. It takes you through a roller coaster ride where you experience music that can make you want to want to let your hair down, groove, dance along, while at the same time it can make you sit back and contemplate, introspect, and question.

Labarin Birgediya Janar Clifford da matarsa Birgediya Janar Cecelia Akagu, labari ne me ƙayatar wa da ban sha’awa, musamman ma yadda janarorin suka shiga kundin tarihin aikin soja a Nijeriya, bisa la’akari da cewa ba a taɓa samun mata da miji waɗanda suka cimma wannan ƙololuwar matsayi ba a tarihin aikin sojan ƙasar. Baixar menssanger Waɗannan mata da miji, kuma Janarori sun bayyana sirrin nasarar rayuwarsu a wata tattaunawa da aka yi da su a makon da ya gabata.

An gudanar da tattaunawar ne cikin harshen turanci, inda BELLO HAMZA ya fassara mana ita. Yaushe ka shiga aikin soja? Wanda: Na fara aikin soja, a matsayin ƙaramin soja, a makarantar koyon aikin soja, a shekara ta 1974. Wannan shi ne lokacin da na fara aikin soja.Bayan na gama wannan makaranta ce, sai na ci gaba zuwa jami’a, inda na yi karatu a kan fannin koyon aikin likita.Daga nan sai na samu muƙamin Laftanar a fannin likta a shekara ta 1986.

Akagu: Na fara sha’awar aikin soja ne, a shekara ta 1984, lokacin da na je Makurɗi ta jihar Binuwai. Mun fita da babana, sai na ga wasu mutane na gudu, sai na tambaye shi, su waye waɗannan mutanen, sai ya ce, waɗanda suke son shiga aikin soja ne.

Salisu Yau Tsafe is on Facebook. Join Facebook to connect with Salisu Yau Tsafe and others you may know. Facebook gives people the power to share.

Daga nan sai na fara tunani a kan wannan Magana, da babana ya gaya min. Lokacin da za a ƙara ɗaukar sojojin, sai na je gurin, ina da wata ƙawa Stella, ‘yar Kalaba ce, Sai ta zo wajena, take ce mini, ya za ki ji, lokacin da aka kira ki Kanar Cecelia mai ritaya? Na ce zan ji daɗi. Sai naji na ƙara sha’awar aikin. Daga nan muka nemi fom ɗin neman shiga kurtun soja. Lokacin da ake tantance waɗanda za a ɗauka, suna gani na kamar ba zan iya ba, amma da suka gwada ni sai suka tabbatar zan iya. Lokacin da suke zaɓar mutane, sun kira wata yarinya, idan sunanta bai fito ba, ni ce zan biyo baya, lokacin da aka kira ni na shiga sai aka tambaye ni, cewa, ni ce Monica, sai na ce, ba ni ba ce.

Related Post